Daouda Guindo
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa | Mali, 14 Oktoba 2002 (24 shekaru) | ||||||||||||||||||
| ƙasa | Mali | ||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya | ||||||||||||||||||
| Tsayi | 1.83 m | ||||||||||||||||||




Daouda Guindo (An haife shi ranar 14 ga Oktoba, 2002) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Mali wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan baya na hagu don ƙungiyar St. Gallen ta Switzerland,[1] a matsayin aro daga Red Bull Salzburg.[2][3]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.