Kano
Appearance
kano( Ajami: كَنُواْ) shine birni na biyu 2 mafi girma a Najeriya bayan lagos,Wanda ke dauke da mutane aqalla miliyan hudu sannan itace jiha mafi yawan al-umma da kuma qananan hukumomi.