Jump to content

Quinten Timber

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Quinten Timber
Rayuwa
Cikakken sunaQuinten Ryan Crispito Timber
HaihuwaUtrecht (mul) Fassara, 17 ga Yuni, 2001 (25 shekaru)
ƙasaKingdom of the Netherlands (en) Fassara
Harshen uwaDutch (en) Fassara
Ƴan uwa
AhaliJurriën Timber
Karatu
HarsunaDutch (en) Fassara
Sana'a
Sana'aɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Jong Ajax (en) Fassara2018-2021403
  FC Utrecht (en) Fassara2021-2022312
  Netherlands national under-21 football team (en) Fassara2021-2023141
  Feyenoord Rotterdam (en) Fassara28 ga Yuli, 2022-ga Janairu, 20269017
  Netherlands national association football team (en) Fassara2024-131
  Olympique de Marseille (en) Fassara23 ga Janairu, 2026-1 Satumba 2026160
Crystal Palace F.C. (en) Fassara1 Satumba 2026-00
 
Muƙami ko ƙwarewaMai buga tsakiya
Tsayi1.77 m


Quinten Timber
Quinten Timber yana qoqarin buga kwallon

Quinten Ryan Crispito Timber, (an haife shi ranar 17 ga watan Yuni a shikara ta 2001) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Holland wanda ke taka leda a matsayin mai tsakiyar wallon Eredivisie Feyenoord da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta ƙasa 'yan ƙasa da shekara ashirin da daya 21. Shi ɗan'uwan tagwaye ne na Jurriën Timber kuma suna da ɗan'uwana, Dylan Timber, dukkansu ƙwararrun ƴan ƙwallon ƙafa.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.