Savanna
Appearance
Yanayin savanna ko busasshen yanayi na wurare masu zafi yana da yanayi biyu kacal - ruwan sama da bushewa. Amma ba shi da ruwa sosai .Matsakaicin zafinsa yana da digiri 18 na Celsius kuma ruwan sama yana da kusan milimita 60 zuwa 100 a kowace murabba'in kilomita. thumb|200x200px| savanna na wurare masu zafi