Jump to content

Gabon

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Gabon
République gabonaise (fr)
Flag of Gabon (en) Coat of arms of Gabon (en)
Flag of Gabon (en) Fassara Coat of arms of Gabon (en) Fassara


TakeLa Concorde (en) Fassara

Kirari«Union, Travail, Justice»
«Union, Work, Justice»
«Единство, труд и справедливост»
«Undeb, Gwaith, Cyfiawnder»
«Enotnost, delo, pravica»
Suna sabodapea coat (en) Fassara
Wuri
Map
 1°S 12°E / 1°S 12°E / -1; 12

Babban birniLibreville
Yawan mutane
Faɗi2,025,137 (2017)
 Yawan mutane7.57 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiFaransanci
Labarin ƙasa
Yawan fili267,667 km²
Wuri a ina ko kusa da wace tekuTekun Atalanta
Wuri mafi tsayiMont Bengoué (en) Fassara (1,070 m)
Wuri mafi ƙasaTekun Atalanta (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
MabiyiMiddle Congo (en) Fassara
Ƙirƙira1960
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnatijamhuriya
Gangar majalisaParliament of Gabon (en) Fassara
 President of Gabon (en) FassaraBrice Clotaire Oligui Nguema (30 ga Augusta, 2023)
 Premier ministre du Gabon (mul) FassaraRaymond Ndong Sima (en) Fassara (7 Satumba 2023)
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara4,800,000,000 $ (2003)
KuɗiCFA franc na Tsakiyar Afrika
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo.ga (mul) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho+241
Lambar taimakon gaggawa1300 (en) Fassara, 1722 (en) Fassara da 18 (en) Fassara
Lambar ƙasaGA
Wasu abun

Yanar gizogouvernement.ga
shawo a kasar Gabon
Taswirar Gabon.
Tutar Gabon.
Wani masallaci a birnin Libreville, babban birnin kasar
daya dagacikin dajinan Gabon
taswirar gabon

Gabon (lafazi: /gabon/) ko Jamhuriyar Gabon (da Faransanci: République gabonaise), ƙasa ce, da ke a nahiyar Afirka. Gabon tana da yawan fili kimani kilomita 267,667. Gabon tana da yawan jama'a 1,979,786, bisa ga jimillar shekarar 2016. Gabon tana da iyaka da Kameru, da Gini Ikwatoriya da kuma Jamhuriyar Kwango. Babban birnin Gabon , Libreville ne.

Shugaban ƙasar Gabon Ali Bongo Ondimba (lafazi: /ali bonego onedimeba/) ne ; firaminista Rose Christiane Ossouka Raponda (lafazi: /rose christiane ossouka raponda/) ne.

Ali Bongo Ondimba shugaban kasar mai ci
manunin gabon
taswirar Kasar gabon

Gabon ta samu yancin kanta a shekara ta 1960, daga Faransa.

Wani yaro dauke da tutar kasar ranar yan cin kan kasar (17 Agusta, 2014)


Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe